A cikin shirin akwai labaran duniya da rahotannin da suka hada da bukatar gwamnonin arewacin Najeriya ta samun tallafin kudi daga gwamnatin tarayyar kasar don yaki da Coronavirus. Akwai halin da marasa galihu ke ciki a kasar Kenya sannan akwai kuma shirin Lafiya Jari da Duniya Mai Yayi.