A cikin shirin akwai rahoto kan sanarwar Kungiyar Jama'atul Nasril Islam a Najeriya kan cewa ba za a yi tafsiri da sallolin nafiloli a masallatai a watan Ramadan ba da rahoto kan yadda musulmin Nijar ke shirin tarbar watan azumin Ramadan. Akwai labaran duniya da shirin Lafiya Jari da Duniya Mai Yayi.