1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

June 5, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan zanga-zangar da mata suka yi a Abujan Najeriya a bisa yawaitar fyade da rahoto a kan rikicin siyasar kasar Ghana da rahoton sharhunan jaridun Jamus. Akwai labaran duniya da shirin Dandalin Matasa da kuma Ji Ka Karu.

https://p.dw.com/p/3dJbA