A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yarjejeniya ta musamman dangane da samar da zaman lafiya a kudancin Kaduna Najeriya da rahoto kan zargin sanya wa jagoran adawar Rasha guba a shayi da rahoto kan yunkurin Birtaniya na karkata alakar diflomasiyya zuwa yammacin Afirka.