Cikin shirin a yau ne maniyatan aikin Hajjin Bana da aka takaita yawansu ga dubu sittin kacal kuma ma mazauna kasar Saudiya. Gwamnatin Najeriya ta sanya jihohi shida da Abuja cikin shirin ko ta kwana game da yaduwar sanfurin kwayar Delta Varriant na Corona tare da dakatar da hawan Sallah.