Cikin shirin akwai batun samar da dokar hukunta masu aikata fyade a jihar Adamawa ta Najeriya, inda gwamnati ta ce daurin rai-da-rai ko ma kisa. Masana addinin Islama sun damu da yadda wasu a addinin ke bijire wa Taliban da ta kwace iko a Afghanistan.