A cikin shirin za aji cewa yayin da duniya ke fuskantar barazanar karancin abinci sabdoa yakin Ukraine da wasu mastsaloli, Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi kasashen nahiyar Afirka. Gwamnatin Najeriya, ta ce ba ta cimma wata yarejejeniya da kungiyar malaman jamiÄin kasar ba.