A cikin shirin za ji cewa gwamnatin jihar Zamfara ta Najeriyat ta dakatar da Sarkin Yandoton-birni bayan da ya nada wani dan bindiga da yan sandan jihar Katsina ke nema ruwa a jallo. Kasa da yan awoyi da kamalla zaben gwamnan jihar Osuni, ra'ayi na ban-banta kan makomar zaben 2023 a tarrayar Najeriya.