A cikin shirin za a ji irin tasirin ziyarar da manyan jami'iyyun siyasan Najeriya ke kai wa ga shugaban Kungiyar Dattawan arewacin kasar. A Jamhuriyar Nijar kuwa, an kamalla wani taron horo ne na hanyoyin yaki da sauyin yanayi a kananan hukumomin kasar.