A cikin shirin za a ji cewa: Amurka ta dauki matakin lababtar da wadanda ke da hannu a kura-kurain da aka samu a zabukan Najeriya, a Ghana jam'iyyar adawa ta NDC ta tsayar da John Mahama a matsayin dan takararta a zaben shugaban kasar na shekarar 2024.