1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana

July 3, 2023

Sojojin Isra'ila sun kai hari kan birnin Jenin da jiragen sama, wanda ke zama daya daga cikin hare-hare mafi girma a gabar yammacin kogin Jordan cikin shekaru ashirin, inda suka kashe akalla mutane 8.

https://p.dw.com/p/4TN64