Za a ji matakin janye aniyarsa ta neman zarcewa karo na uku a mulkin Senegal da Shugaba Macky Sall ya yi. A Najeriya shugabannin tsaro da aka rantsar sun ce a shirye suke su maganta halin tsaro na kasar. Australia kuma ta zama kasa ta farko a duniya da ta amince da wani aganin matsalolin kwakwalwa.