1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:06.05.2019

Zulaiha Abubakar
May 6, 2019

Za kuji cewar an samu amincewar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hamas sakamakon shiga tsakani da kasashen Masar da Qatar da kuma Majalisar Dinkin Duniya suka yi kwanaki biyu bayan bagarorin biyu sun matsawa juna da hare-hare.

https://p.dw.com/p/3I0uk