1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana:08.10.2020

Zainab Mohammed Abubakar
October 8, 2020

Kungiyoyi kare hakin jama’a sun gudanar da zanga-zanga bukatar a rusa sashin 'yan sanda na musamman da ke yaki da ‘yan fashi da makamai a Najeriya bisa ga zarginsu da cin zarafin jama'a.

https://p.dw.com/p/3jdPS