SiyasaSaurari shirin rana:12.08.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar08/12/2020August 12, 2020Hukumar kula da kafofin yada labarai ta Tanzaniya TCRA ta ce daga yanzu za ta bukaci dukkan kafofin yada labarai na cikin gida su nemi izinin gwamnati kafin su yada dukkan wani labari na wata kafar yada labarai ta kasashen waje. https://p.dw.com/p/3grSWTalla