1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin s afe

Abdullahi Tanko Bala
March 22, 2022

Yakin da ke gudana tsakanin Rasha da Ukraine na haifar da fargaba kan wadatar abinci a duniya a daidai lokacin da kasashen biyu da suka yi fice wajen noma abinci suke cigaba da gwabza fada.

https://p.dw.com/p/48p2V