A cikin shirin zaa ji cewa wamnatin Isra'ila ta sake daukan wani mataki na toshe duk wasu hanyoyin shigar da man fetur da ma iskar gas ya zuwa zirin Gaza na Falesdinu, a wani mataki na mayar da martani kan abun da ta kira ta'addancin da da ake yi mata.