Shirin ya kunshi labaran duniya inda a Myanmar aka toshe Facebook. Cikin rahotannin akwai batun siyasar Nijar inda jam'iyyu ke mara wa 'yan takara na gwamnati mai ci a shirin zabe zagaye na biyu. Za a ji yanda ta'asar Boko Haram ta rusa wa wasu a Najeriya rayuwa.