Dan takara na jam'iyar Demokrat Joe Biden na daba da samun kuri'un da ake bukata don lashe zaben shugaban kasar Amirka, Biden ya sami kuri'u na wakilai dari biyu da sittin da hudu (264) a yayin da abokin hamayyarsa Donald Trump na jam'iyyar Republican keda kuri'u dari biyu da goma sha hudu (214) na wakilan.