Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni a kan shirin zaben shugaban kasa a Ghana da da wani zaben yankuna da ake yi a Kamaru. Laberiya kuma na cigaba da matsdin lamba ne kan gudanar da zaben raba gardama don rage tsawon wa'adin mulkin shugaban kasa.