Cikin shirin za a ji cewa amincewar da Shugaban Amirka Donald Trump ya yi da Birnin Kudus a matsayin fadar mulkin Isra'ila, da kuma fara shirye-shiryen mayar da ofishin jakadancin Amirka zuwa birnin Kudus, ya kunna wutar rikici a gabas ta tsakiya, da wasu ke cewa ba a san lokacin kasheta ba.