1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 08.09.2019

September 8, 2019

Cikin shirin za a ji halin da ilimi ke ciki a Najeriya daidai lokacin da ake ranar yaki da jahilci ta duniya. A Jamhuriyar Nijar wasu gwamnonin arewacin Najeriya ne ke taron neman maganin matsalolin tsaro da ke addabarsu.

https://p.dw.com/p/3PEWN