SiyasaShirin safe 10.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya01/10/2019January 10, 2019A cikin shirin za ji sakamakon zaben Kwango dai da aka yi ranar 30 ga watan Disamba ya zo da ba zata inda dan adawa ya lashe zaben kana a ji ana ci gaba da kara samun salwantar rayuka a zanga zangar Sudan.https://p.dw.com/p/3BI1WTalla