SiyasaShirin safe 11.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba10/11/2018October 11, 2018A cikin shirin za a ji cewa, mahukuntan Amirka sun nemi Saudiyya ta bayar da bayani kan dan jaridan kasar da ya yi batan dabo daga ofishin jakadancinta da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.https://p.dw.com/p/36KfsTalla