SiyasaShirin safe 12.04.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya04/12/2019April 12, 2019A kasar Sudan bayan da sojoji suka hambarar da gwamnatin Shugaba Omar al-Bashir karkashin jagoranmci na ministan tsaro Awad Ibnouf har yanzu masu zanga-zanga na nuna kafewarsu na ganin an dora kasar kan tafarki na dimukuradiyya.https://p.dw.com/p/3GeCGTalla