A cikin shirin za a ji sabon matakin da masu zanga-zangar kasar Sudan suka dauka na koma wa kan teburin sulhu da gwamnatin riko ta soja don mayar da kasar ga zaman lafiya da kuma rahotannin ciki har da bikin tuna ranar sha biyu ga watan Yuni na dimokradiya a Najeriya.