SiyasaShirin Safe : 14.08.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/14/2019August 14, 2019A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya matsalar rashin isassun makewayi na zama babban kalubalen da ke fuskantar birane da dama ciki har da Abuja wanda ya sanya wasu mutanen rungumar dabi’ar yin bayan gida da fitsari a bainar jama’a.https://p.dw.com/p/3NrnlTalla