1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 14.12.2018

Yusuf Bala Nayaya
December 14, 2018

A cikin shirin za a ji shugabanni Turai za su rattaba hannu kan wasu tsare-tsare na kasashen da ke amfani da kudin Euro da wasu batutuwa ciki harda batun bakin haure da ma yada labaran karya. A Saliyo aikata fyade ga yara ake samu duk rana.

https://p.dw.com/p/3A5V3