Shirin na kunshe da rahotanni da labaran duniya, ciki har da yadda Majalisar Dinkin Duniya tare da Kungiyar tarayyar Afirka, suka yi tir da rikicin yankin Darfur na kasar Sudan da ya yi sanadiyyar rayuka mutum kimanin tara tare da raunata wasu mutum ashirin.