Ranar 20 ga watan Maris na kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin yin waiwaye kan muhimmancin tatsuniyoyi da tasirinsu a zamantakewar al’umma. Muna dauke da rahoto daga Jamhuriyar Nijar kan yadda tatsuniya ke cusa tarbiyya a zukatan yara manyan gobe