1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Shirin safe 20.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 20, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya wata kungiya mai fafutikar kare muhalli a jihar Kaduna ta dukufa wajen horas da matasa kan dubarun ginin zamani da tsaffin kwalabe da robobi.

https://p.dw.com/p/35DAZ