Shirin Safe 21.08.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalissou Boukari08/21/2016August 21, 2016A cikin shirin za a ji cewa hukumomin kasar Turkiya sun zargi kungiyar IS da kai harin birnin Gaziantep wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 yayin da wasu kusa 100 suka ji raunuka.https://p.dw.com/p/1JmO5Talla