A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana cigaba da yin martani kan sabon rahoto da Asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya wato UNICEF ya fitar, da ke nuna cewar yara sama da dubu 300 ne suka rasa rayukansu a rigingimun yankin Arewa maso gabashin kasar.