1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.06.2020

Ramatu Garba Baba
June 23, 2020

A cikin shirin za a ji cewa, hukumomi a Saudiyya sun fidda sanarwar cewar maniyata aikin Hajji daga kasashen ketare ba za su samu damar yin aikin Hajjin bana ba saboda halin da ake ciki na annobar coronavirus.

https://p.dw.com/p/3eBHC