1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Shirin Safe 24.03.2021

March 24, 2021

Firaminista Benjamin Netanyahu na Isra'ila ya yi ikirarin cewa jam'iyyarsa ta Likud ce ta lashe zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka yi, zabe na hudu cikin shekaru biyu.

https://p.dw.com/p/3r1y2