SiyasaShirin safe 24.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa05/24/2019May 24, 2019A cikin shirin za a ji yadda masu zabe ke ci gaba da kada kuri'a a zaben majalisar Tarayyar Turai. A Najeriya kuwa wani taro aka yi tsakanin masu ruwa da tsaki kan sha'anin tattalin arziki a Najeriya da ma na Jamus kan tattalin arzikin Najeriya.https://p.dw.com/p/3IzlbTalla