Ambaliyar ruwa ta haifar da barnar rayuka da dukiya a wasu sassan Najeriya a yayin da mahukuntan Saudiyya ke cewa za a bude hanyar shiga don maniyatta su gudanar da ayyukan Umrah daga watan Oktoba mai kamawa, duk a cikin shirin bayan labaran duniya da wasu karin rahotannin.