SiyasaShirin safe 24.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya10/24/2018October 24, 2018A shirin za a ji Amirka ta fara daukar matakan ladaftarwa kan Saudiyya bayan da ta tafka kura-kurai da ke zama masu tarihi ga masu mulkin kasar. A Kamaru 'yan adawa na ci gaba da mayar da martani kan zaben kasar.https://p.dw.com/p/374kRTalla