1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 24.10.2023

October 24, 2023

An halaka ma'aikatan hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD shida a yayin lugen wutar da Isra'ila ke yi wa zirin Gaza, Kotun kolin Najeriya ta fara sauraren karar da Atiku Abubakar ya sake daukakawa a gabanta kan zaben shugaban kasa.

https://p.dw.com/p/4XwGP