SiyasaShirin Safe 25-05-21To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/25/2021May 25, 2021Sakataran harkokin wajen na Amirka Antony Blinken ya isa a birinin Tel Aviv na israila a wani mataki na rangadi a yankin gabas ta Tsakiya da nufin samar da shirin tsagaita wuta tsakanin Isra'ilan da Falasdinu. https://p.dw.com/p/3ttaaTalla