Cikin shirin za a ji cewa Asusun kula da yara na majalisar dinikin duniya UNICEF ya gudanar da wani shirin fadakar da al'umma game da illar cin zarafin yara kanana a jihar Filato. Shirin fadakarwar ya kuma gudana ne tare da hadin guiwar Kungiyar Jama'atu Nasril Islam, JNI.