SiyasaShirin Safe 27.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/27/2019January 27, 2019Cikin shirin yayin da ake ci gaba da samun karuwar adadin wadan da ke mutuwa sakamakon artabu da jami'an tsaro a zanga-zangar Sudan, jagoran boren ya jaddada matsayarsu ta ganin Shugaba al-Bashir ya yi murabus.https://p.dw.com/p/3CGpLTalla