SiyasaShirin safe 28.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala07/28/2019July 28, 2019Masu zanga zanga a Sudan sun nuna bacin rai da sakamakon binciken da aka fitar na kisan gillar da aka yi musu yayin wani zaman dirsham a Khartoum, suna masu cewa adadin ya zarta wanda aka baiyana a rahoton binciken.https://p.dw.com/p/3Mqa4Talla