1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 28.10.2017

October 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Majalisar Dinkin Duniya ta ce daruruwan 'yan kasar Kamaru suka tsere zuwa Najeriya sakamakon rikicin nan da ya shafi bangaren kasar da ke amfani da turancin Ingilishi.

https://p.dw.com/p/2mfOb