1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 28.11.2017

November 28, 2017

Cikin shirin za a ji cewa an tsaurara matakan tsaro a kasar Kenya, yayin da ake shirye-shiryen rantsar da shugaba Uhuru Kenyatta karo na biyu a wannan Talata. An dai jinkirta rantsar da shugaba Kenyattan ne saboda wasu rikice-rikice.

https://p.dw.com/p/2oMyI