SiyasaShirin Safe 29.04.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa04/29/2019April 29, 2019Cikin shirin za a ji cewa sojojin Sudan da 'yan adawa sun cimma yarjejeniyar kafa majalisar hadaka ta gwamnatin rikon kwarya. Sai dai duk da hakan masu zanga zanga sun ci gaba da zaman dirshan. A jigawar Najeriya an yi nasara a yaki da polio.https://p.dw.com/p/3HbNWTalla