1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 30.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 30, 2019

A shirin za a ji yadda Falasdinawa suka shirya gangami na tuni da shekara guda da fara zanga-zangar neman ganin an maido masu da yankunansu da Isra'ila ta mamaye da ma bude iyakarsu da ta rufe. Trump ya ce zai rufe iyaka da Mexiko a mako mai zuwa.

https://p.dw.com/p/3FvXU