A shirin za a ji kananan yara dubbai na neman tallafin abinci don kauce wa mutuwa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a cewar Asusun UNICEF mai kula da kananan yara a Majalisar Dinkin Duniya. Za a ji yadda talauci ke illata masu cutar HIV a Kaduna Najeriya.