1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: Matan Saudiyya sunce a daraja mazajensu

Abdul-raheem Hassan
January 14, 2018

Kungiyoyin mata sun bakaci a daidaita mazajen da suke aura bakake 'yan wasu kasa da takwarorinsu, domin ba wa 'ya'yansu shaidar zama 'yan kasa.

https://p.dw.com/p/2qocx