1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na 10.06.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
June 10, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasa Michel Temer zai ci gaba da jan ragamar mulkin Brazil bayan da kotun kararrakin zabe ta yi watsi da zargin cin hanci da magudin zaben 2014 da aka yi masa.

https://p.dw.com/p/2eRTw